Jump to content

Angurya

Daga Wiktionary

Angurya About this soundAngurya  wani irin ciwo na mata musamman jirajirai, wanda yake fitowa a farji wanzamai su cire ranar suna.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Matar Audu tana fama da matsalar angurya

Manazarta

[gyarawa]