Annamimi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Annamimi Samfuri:errorSamfuri:Category handler wataƙila kalmar tasamo asali daga larabci, annamimi dai ya kasance wani kalmace da take nuna wannan mutum mai haddasa husuma ko ace haɗa fitina[1]
- Suna jam'i. Annamimai
Misalai
[gyarawa]- Annamimin ya haɗa faɗa
- Husuma ta soma ne da haɗin annamimi
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Instigator