Jump to content

Annashuwa

Daga Wiktionary
Matasa na cikin annashuwa

Annashuwa About this soundAnnashuwa  yanayi wanda mutun ke cikin farin ciki da nishaɗi gami da walwala a cikin al'amura.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Tanko na cikin Annashuwa yau.
  • Mutanen Kano suna cikin annashuwa an naɗa sabon sarki.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Merriment

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170