Arabe

Daga Wiktionary

Arabe Template:errorTemplate:Category handler Yana nufin kasa abu zuwa ɓangare ko gida biyu ko sama da haka. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Gidan arabe yake.
  • Arabe abincin gida takwas.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Divide

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,49