Arangama

Daga Wiktionary

Arangama kalma ce dake bayani akan fito na fito ko faɗa ko artabu tsakanin mutane ko dabba sukayi. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Ragunan sunyi arangama.
  • Soji Suna arangama da Ƴan ta'adda.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,31
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,46