Arha
Appearance
Arha na nufi abu me saukin farashi. Akasarin arha shine tsada, kuma kalma mai makusancin ma'ana itace sauki. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Kayan sabon shago yafi arha akan nakasuwa.
- Mutane na zuwa kasuwane saboda Neman arha
Karin Magana
[gyarawa]- Arha bata ado.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,27
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,41