Jump to content

Aringizo

Daga Wiktionary

Aringizo kalma ce dake bayani akan wawaka ko babakere akan wani abu.

[1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Aringizon ƙuri'a.
  • Sunyi aringizon Kudi.
  • Aringizun kuɗi yayi ama'aikata yazo ya gina gidan nan.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,89
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,137