Asabari
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Asabari Furuci (help·info) Wani abune wanda ake amfani dashi wajen sawa a kofar ɗaki domin kada ruwansama yarinƙa shiga cikin ɗakunan mutane.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Mamammu taje anguwa anyi ruwansama kuma bamusauke asabari ba ruwa yashigammana ɗaki sosai.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,20
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,12