Asali
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Asali Furuci (help·info) Wata kila kalmar asali ta samo tushe ne daga kalmar larabci al'asl - الأصل.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Kalmar asali na nufin tushen abu ko farkonsa.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): origin
- Larabci (Arabic): الأصل
- Faransanci (French): origine
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.