Asara
Appearance
Asara Furuci (help·info) shine mutum ya rasa wani abu da yake dashi. [1]
- Suna jam'i.Asarori
Misalai
[gyarawa]- Lado yayi asaran kuɗi masu yawa.
- Asara ga dan kasuwa ba dadi.
Karin Magana
[gyarawa]- Da asara gwara gidadanci
- Asara saimai kaya
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,102