Jump to content

Ashe

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Ashe About this soundAshe  wata kalmace da ake amfani da ita wajen yin tambaya ko wajen nuna mamakin faruwar wani abu da ba'a sani ba[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Ashe Audu agola ne
  • Ashe Musa yayi aure bamu sani ba

Manazarta

[gyarawa]