Asibiti
Appearance

Asibiti na nufin Wajen da aka yishi don taimakawa marasa lafiya Su samu Sauki ta Hanyar ɗorasu akan tsarin magani da basu shawarri.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci:Hospital
- Larabci: المستشفى
Misali
[gyarawa]- Mun ziyarci Mara Lafiya a Asibiti.
- Asibitin Garin mu babba ne.