Asiri

Daga Wiktionary

Asiri Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani nau'i ne da dan adam yake yi wajen yima dan uwansa sihiri dan ya lalace.[1]

Suna jam'i. Asirai

Misalai[gyarawa]

  • Asirin ya karye saboda tasirin addu'a
  • Aminu fa asiri aka masa har yake yin hakan
  • Sunje wajen boka yayiwa abokan hamayyar su asiri

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: '

Manazarta[gyarawa]