Jump to content

Asubanci

Daga Wiktionary

Asubanci shine fita da wuri ko da sararin safiya kafin gari ya gama waye.

Misali

[gyarawa]
  • Ado yayi asubancin zuwa kasuwa.
  • Kayi asubanci don musameshi.
  • Bazan iya asubanci ba.

Manazarta

[gyarawa]