Atishawa

Daga Wiktionary

Atishawa abu ce da mutane da kuma dabbobi keyi, ta hanyar fitar da iska mai ƙarfi ta bakunansu da ƙarfi. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Indo tayi atishawa.
  • Atishawar kura bakyau.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,168
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,255