Jump to content

Attarugu

Daga Wiktionary
Attarugu a jikin ganyen shi

Attarugu About this soundAtarugu  wani sinadarin kayan lambu ne mai kala ja da kore ana yimmiya dashi Yana da kuma yaji. [1]

Misali

[gyarawa]
  • Miyan tayi yaji sosai saboda nasa mata attarugu dayawa.

Manazarta

[gyarawa]