Jump to content

Audiga

Daga Wiktionary
Audiga a gonar ta

Audiga About this soundAudiga  wata aba ce da ake nomawa domin sarrafa ta zuwa kayan sawa.[1]

Misali

[gyarawa]
  • An sarrafa audiga zuwa riga da wando.
  • Manomi ya shuka audiga.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,37