Jump to content

Aukuwa

Daga Wiktionary

Aukuwa Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar tana nufin sha'ani ko wani aiki da ke gudana.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Al'amarin mai aukuwa ce
  • Aukuwan hatsari ba daɗi

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Happening

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,79