Jump to content

Auna

Daga Wiktionary

Auna Samfuri:errorSamfuri:Category handler ko ace aunawa duk kalma ɗaya ne amma (auna) shi yana matsayin bama wani umurni ne[1]

Misali

[gyarawa]
  • Auna min wan nan shinkafar loka biyu
  • Amma Ahmad kana ganin Nura ya auna mana. Eh naga yana aunawa.

Manazarta

[gyarawa]