Jump to content

Aure

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Aure wani abune da akesamawa samun damar haɗuwa tsakanin miji da mata wanda haɗuwar ke haifar da iko da wajabci a tsakanin ma'auratan, da kuma tsakaninsu da ƴaƴan da zasu Haifa ko su ɗauki riƙo ta hanyar wannan auren.

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 93.
  2. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 49.
  3. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 10.