Jump to content

Auren-wuri

Daga Wiktionary

Auren-wuri About this soundAuren-wuri  Ya kasance wani al'adace da akafi yin ta a Nigeria musamman kasar hausa na aurar da ƴa ƴa masu ƙarancin shekaru, kuma mafi akasarin waɗanda akafi yimawa sune mata duk da dai suma mazan akanyi masu a wasu Jihohin.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Talatu tayi auren-wuri.
  • Sarki yayi wa ɗansa auren wuri.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Early marriage

Manazarta

[gyarawa]