Ausuba

Daga Wiktionary

Asuba About this soundAsuba  shine farkon wayewar gari sanda alfijir ke bullowa [1] [2] [3]

Misalai[gyarawa]

  • Lado tun asuba yake barin gida

Fassara[gyarawa]

Turanci:Dawn

Manazarta[gyarawa]