Awa
Appearance
Awa Furuci (help·info) daya ne daga cikin tsarin lokaci na agogo, wanda awa 24 (Ashirin da Huɗu) ke bada kwana ɗaya, sannan minti sittin keda (awa daya)
Misali
[gyarawa]- Nazo awa biyar da suka gabata.
- Minti/mintina biyar kenan bayan awan dana bashi.
- Zan kaiki nanda awa daya da minti ɗaya
Fassara
- Turanci: Hour
- ساعة
Awa daya ne daga cikin tsarin lokaci na agogo, wanda awa 24 (Ashirin da Huɗu) ke bada kwana ɗaya. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Nazo awa biyar da suka gabata.
- Minti/mintina biyar kenan bayan awan dana bashi.
- Zan kaiki nanda awa daya da minti ɗaya
- Nan awa daya zan fita
Fassara
- Turanci: Hour
- Larabci: ساعة
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,128
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,84