Awartaki
Awartaki wani abune da maƙera suke amfani dashi in zasu jawo karfe daga wuta.
- Suna jam'i. Awartakai
Misali[gyarawa]
- Kabani awartaki in janyo karfan nan.
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,103