Awarwaro
Appearance
Awarwaro Awarwaro (help·info) Ɗaya ne daga cikin kayan kwalliya wanda mata ne ke amfani da shi wurin ƙarara hannun su da shi kuma anayin awarwaro da kayan ma'adanai dayawa kamar zinari, azurfa,tagulla, baƙin ƙarfe dasauransu. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Nasiyanma fati awarwaro.
- Awarwaro nada kyau a hannun mata.
fassara
- Turanci: Bangles
- Larabci: اساور
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,19
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,30