Awo

Daga Wiktionary

Awo About this soundAwo  Awo na nufin gwada yawa, fadi, ko tsawon wani abu. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Auna tsawon filin nan
  • ya iya awon dawa.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Measurement

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,