Ayari

Daga Wiktionary

Ayari (jam'i:Ayari) na nufin tawaga ko gungun wasu halittu. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • Ayarin Sojojin
  • Ayari fataken buzaye daga Agadez sun shiga Kano

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,26
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,36