Jump to content

Azzakari

Daga Wiktionary
Zanen Azzakari

Azzakari na nufin sashin jikin mutum namiji wanda ke fitar da fitsari da sauran nau’ikan ruwa. Akan kirasa da lolo.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yasai maganin kara karfin azzakari.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,37
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.