Azzalumi

Daga Wiktionary

Azzalumi na nufi mugu,ja'iri ko kuma mai ƙeta. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Azzaluman mutune sun tare hanya suna zaluntar mutane.
  • Malamin azzalumi ne.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,198
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,291