Ba'a
Appearance
Hausa
[gyarawa]suna
[gyarawa]Ba'aBa'a (help·info) tana nufin duk wani ƙirkiran labari ajingi nashi ga mutum don tsokana kodan shashantarwa ko don raha wato wasa. Ba’a, na ɗaya daga cikin rassan adabin bakan Hausa wacce ke cikin rukunin azancin zance. Ba’a, sannan salo ce ta iya magana da Hausawa kan yi amfani da ita a gurare da dama dan bayar da dariya. tana ɗaya daga cikin salon da wasu daga cikin makaɗan ban-dariya ke amfani da ita wajen bayar da dariya. To idan muka lura da kyau zamu gani cewa ba'a tana Kama da baƙar magana, ta'inda ba'a tana bata ran wanda akewa haka dole in akama baƙar magana zata batama rai.[1]
fassara
[gyarawa]Turanci: joke
Larabci: المزاح
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Hausa dictionary koyon turanci ko larabci cikin wata biyu, wallafawa: Muhammad Sani Aliyu, ISBN:978-978-56285-9-3