Ba'asi

Daga Wiktionary

Ba'asi wata kalmace datake nufin bayani ko labari[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ya bada ba'asi a kotu
  • Rabbi ta bada ba'asi

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Inquire scrutiny, inquiry
  • Alkali yace semun bada ba'asi akan abunda ya faru
  • Alkali ya nemi a bashi ba'asi akan me laifin
  • Kuto ta bukaci mai laifi da ya bada ba'asi

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,195