Jump to content

Ba'ra

Daga Wiktionary

Ba'ra Samfuri:errorSamfuri:Category handler kalman nanufin shekaran baya da yawuce a hausance. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ba'ra babammu yayi noman doya sosai.
  • Ba'ra ne babansu yakawada yaje hajji.

ENGLISH

[gyarawa]

Last year

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,215