Jump to content

Ba-komai

Daga Wiktionary

Ba-komai Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance yana nufin rashin duk wani abu, haske, duhu farfajiya ko abu da ake iya gani, idan babu sai ace ba-komai.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ba-komai a cikin jikar
  • Ba-komai a cikin gonar tambai sai farfajiya

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Nothing

Manazarta

[gyarawa]