Baba

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Baba (jam'i:Babanninmu) baba ma'ana mahaifi, wanda ya haifi mutum (uba).

'''Baba''' Ma'ana ta biyu. Suna ne da ake kiran mahaifiya ko wata dattijuwa a kasar Hausa.


'''Baba''' Ma'ana ta uku. Suna ne da ake kiran matashi da shi, musamman gaye ko wani mai harkar banza.

Fassara[gyarawa]

turanci:father

Manazarta[gyarawa]

[1]

  1. hausa dictionary, na muhammad sani aiyu