Babba

Daga Wiktionary

Babba About this soundBabba  na nufin abu mai maigirma

Misali[gyarawa]

  • Gidan Larai babba ne sosai
  • Garin Argungu Babba ne

Karin magana[gyarawa]

  • Babba sai Allah ya isa

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Big

Manazarta[gyarawa]