Babba da jaka
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Babba da jaka tsuntsu ne kamar sauran tsuntsaye, yanada dogon baki da kuma wani guri ajikinshi inda yake ajiyar abinda ya farauta.[1]
Misalai
[gyarawa]- Naga babba da jaka yau.
- La.... Ga babba da jaka asama.
Fassara
- Larabci: قبة
- Turanci: Marabout stork
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,215
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,