Babbaka

Daga Wiktionary

Babbaka nanufin ƙona wani abu ta hanyar amfani da wata, haka anacewa babbaka da nufin ƙona gashin kai ko fatan jikin dabba. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Mun babbaka kan rago.
  • Ta Babbaka kaza da safe.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,70
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,106