Jump to content

Babur

Daga Wiktionary
Babur mai launi baƙir

BaburAbout this soundBabur  Wani abun hawa ne mai Ƙafa biyu,a na amfani dashi domin zurga zurgan yau da kullum.[1]

suna

Jam'i Babura

Misalai

[gyarawa]
  • Yan makaranta sun hau babur.
  • Malam yana tuƙa babur.

manazarta

[gyarawa]
  1. Neil skinner, 1965:kamus na turanci da Hausa. ISBN978978161157. P,00