Jump to content

Bada shawara

Daga Wiktionary

Bada shawara kafaɗama ɗan uwanka magana akan wani abu nacigaba ko nabanza.

Misali

[gyarawa]
  • Kai ammadai bakada kirki kaje kabama mutum shawarar banza.
  • gaskiya ya taimaka da yabaka shawarannan.