Jump to content

Badi

Daga Wiktionary

Badi About this soundBadi  na nufin shekara Mai zuwa[1] [2] [3] Badi About this soundBadi  shine garin kuli da ake zubama su nama da irinsu zogale

Misalai

[gyarawa]
  • Zanje kauye ammma sai badi.
  • Naci zogale da badi dazu.

Manazarta

[gyarawa]