Badujala

Daga Wiktionary

Badujala itama gangace ta hausawa wacce ake mata baki biyu kuma ana yinta ne da fatar akuya. Makada Badujalar hausa ta asali sukan kaɗa ta ne lokacin aikin noma ko kuma ayyukan gayya da makamantan hakan.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Mawaki na wake da kidan badujala

Manazarta[gyarawa]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.