Jump to content

Bafade

Daga Wiktionary

Bafade About this soundBafade  shine mutumin dake fadanci a masarauta ko Kuma mutumin dake koda mutane dan yasamu wani abu daga wurinsu.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yace Audu Bafade ne

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,63
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,56
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,44