Bagatatan
Appearance
Bagatatan yin abu ko faruwar wani abu kai tsaye ba tare da anyi tsammanin ko tunanin faruwar shi ba.
Misali
[gyarawa]- Ya shigar mana gida Bagatatan.
- Ya zo nan Bagatatan.