Bagidaje

Daga Wiktionary

Bagidaje kalmar nanufin mutum namiji mara wayau, ko mara tunani, da dai sauransu. [1] [2]

Misali[gyarawa]

  • kai ammadai wannan yaron bakada wayau kaidai bagidaje ne wallahi

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,86
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,132