Bagwai
Appearance
Ɓagwai Furuci (help·info) ƙaramar hukuma ce a jahar Kano. Bagwai na da yanki mai nisan kilomita 4052 kuma tana da yawan al'umma 162,847 a ƙidayar 2006. Babbar madatsar ruwa ta uku a jihar Kano shine Dam din Watari kuma yana garin Bagwai. Lambar akwatin gidan waya ta yankin ita ce 701
English
[gyarawa]Local government.