Jump to content

Baiti

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Baiti About this soundBaiti  Na nufin jerin layin kalmumin da aka tsara domin rera waka. [1] [2]

Suna jam'i. Baitoci

Misali

[gyarawa]
  • Waƙa nakeso inyi amma bamai baitoci na basuda yawa shiyasa banjeba.
  • Zamuje sutudiyo murera waƙada baiti mai daɗi

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,130
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,205