Baitulmali

Daga Wiktionary

Baitulmali waje ne da ake tara kaya na al'umma.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Gwamnati zatai rabon kayan Baitulmali
  • An sanya kuɗaɗen zakka a baitulmali na ƙasa

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,195