Baiwa
Appearance
Baiwa ita dai wato kyautace da ubangiji yakewa bawa ɗan adam arayuwa. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Allah ya bawa salim baiwan iya aiki sosai.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,91
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,110