Jump to content

Baje

Daga Wiktionary
Bajen wani kamfani

Baje About this soundBaje  Ya kasance alama ne ko tambarin dake banbance ƙungiyoyi.[1]About this soundBaje 

Misalai

[gyarawa]
  • Bajen Ac Milan(Kungiyan Ƙwallon ƙafa) yayi kama dana Bologna(ƙungiyan ƙwallon ƙafa).
  • Bajen jikin kakin soji

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,11