Jump to content

Bajo

Daga Wiktionary
Bajon wani kamfani

Bajo About this soundBaje  Ya kasance alama ne ko tambarin dake banbance ƙungiyoyi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Bajon Ac Milan(Kungiyan Ƙwallon ƙafa) yayi kama dana Bologna(ƙungiyan ƙwallon ƙafa).
  • Bajon jikin kakin soji

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,11